iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Musulunci da musulmi sun kasance masu tasiri a fannoni daban-daban da kuma fagage daban-daban a ci gaban duniya a shekarar 2022 , kuma ana ganin gudanar da gasar cin kofin duniya da aka yi a Qatar cikin nasara da inganci a matsayin daya daga cikin nasarorin da kasashen musulmi suka samu a bara.
Lambar Labari: 3488453    Ranar Watsawa : 2023/01/05